iqna

IQNA

kimanin shekaru
Tafsiri Da Malaman Tafsiri (4)
Tafsirin "Tasnim" shi ne mafi cikakken tafsirin kur'ani mai tsarki da aka rubuta , wanda hakan ya samo asali ne daga zaman tafsirin Ayatullah Abdullah Javadi Amoli na tsawon shekaru 40, baya ga madogararsa guda uku, Alqur’ani da Sunnah da hankali, daga adabin Larabawa da lafuzzan Falsafa, Sufaye kuma sun yi amfani da shi wajen bayyana tafsirinsu.
Lambar Labari: 3487856    Ranar Watsawa : 2022/09/14

Tehran (IQNA) wata mata 'yar kasar Turkiya tana kuka saboda murna bayan da kur'anin mijinta ya kubuta daga bacewa bayan wata ambaliyar ruwa.
Lambar Labari: 3486229    Ranar Watsawa : 2021/08/22

Tehran (IQNA) masallacin Xian shi ne masallaci mafi jimawa a kasar China a fadin kasar China.
Lambar Labari: 3485484    Ranar Watsawa : 2020/12/23

Bangaren kasa da kasa, an ashirin fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya a kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481235    Ranar Watsawa : 2017/02/16